Akwai wata Application da wani dan kasar Indiya mai suna "Rushikesh Kamewar" ya kirkira wace take taimakawa wajen gane idan ana bibiyarka ko ana bibiyar wayarka.

 Akwai wata Application da wani dan kasar Indiya mai suna "Rushikesh Kamewar" ya kirkira wace take taimakawa wajen gane idan ana bibiyarka ko ana bibiyar wayarka.

Ga masu buฦ™atar wannan Application kai tsaye zaku iya bin wannan Link๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://play.google.com/store/apps/details?id=rk.android.app.privacydashboard

Domin sauketa akan wayoyin ku na Android sunan Application din "Privacy Dashboard".

Allah Yataimaka.. ๐Ÿ™

Comments